Abdollahian: Haniya Ya Sanar Da Iran Amincewar Hamas Da Shirin Dakatar Da Bude Wuta
Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya ce, shugaban kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya yi masa bayani kan matakin
Gaza: Jiragen Yakin Isra’ila Sun Kaddamar Da Munanan Hare-Hare A Gabashin Rafah
Kafafen yada labaran yahudawan Sahyuniya sun ce da sanyin safiyar yau Talata sojojin Isra'ila sun fara kaddamar da wani farmaki
‘Yan Majalisar Dattijan Amurka Sun Gargadi Kotun ICC Kan Daukar Mataki A Kan Isra’ila
Wasu gungun ‘yan majalisar dattijan Amurka sun gargadi babban mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta duniya
Guterres Ya Gargadi Isra’ila Kan Hare-Harenta A Yankin Rafah Da Ke Gaza
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi gargadin cewa, harin da Isra'ila ta kai kan birnin Rafah da
Shugaban Kasar Chaina Ya Ce Yakin Gaza Ya Girgiza Zukatan Kasashen Duniya
Shugaban kasar Chain Xi Jenpeng wanda yake ziyarar aiki a kasar Faransa ya bayyana cewa yakin gaza ya girgiza zukatan
Iran Zata Yada Fasahar Nukliya Ta Zaman Lafiya A Tatsakanin Kasashen Duniya
Shugaban hukumar makamashin nukliya na kasar Iran Muhammad Islami ya bayyana cewa hukumarsa tana da shirin yada fasahar makamashin nukliya