Search
Close this search box.

 

Tawagar Kungiyar Hamas Ta Ziyarci Shugaban Kungiyar Hizbullah Na Kasar Lebanon, Sayyid Hassan Nasrallah Tawagar ta Hamas a karkashin Khalil Al-Hayya, ta ziyarci Hizbullah, inda

Tawagar Kungiyar Hamas Ta Ziyarci Shugaban Kungiyar Hizbullah Na Kasar Lebanon, Sayyid Hassan Nasrallah

Tawagar ta Hamas a karkashin Khalil Al-Hayya, ta ziyarci Hizbullah, inda ta gana da babban sakatarenta Sayyid Hassan Nasrallah, inda su ka tattauna halin da ake ciki Gaza, da kuma sauran fagagen yakin dake taimakawa Falasdinawa, na Lebanon, Yemen da kuma Iraki.

Har ila yau wani sashe na tattaunawar banagrorin biyu ya shafi cigaban da ake samu a tattaunawar musayar fursunoni da kuma yadda za a kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa Falasdinawan Gaza.

Dukkanin bangarorin biyu sun jaddada wajabcin cigaba da aiki tare  domin cimma manufar da aka sanya a gaba

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments