Miliyoyin Mutane Ne Suka Halarci Sallar Jana’izar Jagora Imam Sayyid Aliyul Khaminaei Shahid

Miliyoyin mutanen kasar Iran daga ciki da kuma wajen kasar ne suka halarci sallar Jana’izar Imam Sayyid Aliyul Khaminaei shahici a yau Lahadi a musallah ta Imam Khomainei (q) dake nan Tehran. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa, Aya. Jaafar Subhani daga daga cikin manya manyan malaman addinin a kasar ne […]
Kwamandan Sojojin Iran Yace Iran Ba Zata Yi Kasa A Giuwa Wajen Neman Fansar Jinin Shahid Khaminaei Ba

Gwamnatin kasar ta bada sanarwan cewa, ba zata taba yin kasa a guiwa ba, wajen neman fansar jinin Imam Shahid Aliyul Khaminaei ba. Wanda sojojin Amurka suka kashe a farkon yakin Ramadan na shekara ta 1447. Tashar talabijan ta presstv a nan Tehran ta nakalto Manjo Janar Amir Hatami babban kwamandan sojojin kasar Iran ne […]
Wani Babban Malamin Addini A Lebanon Ya Ce Iran Ta Hana HKI Fadada Mamayar Kasashen Larabawa

Mataimakin majalisar koli da malaman shia a kasar Lebanon Sheikh Ali –Al-Khadib ya bayyana cewa, turjiya da kuma nasarar da JMI ta samu kan Amurka da HKI sun taimaka wajen dawo da zaman lafiya a yankin Asia. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Sheikh Ali Al-Khadib yana fadar haka a jiya Asabr, […]
Iran Tace Qatar Ta Bude Tashar Jiragen Ruwa Ta Al-Ruwais Ga Jirgen Ruwan Iran Na Kasuwanci

Hukumar bunkasa harkokin kasuwanci na kasar Iran ta bada sanarwan cewa kasar Qatar ta sake bude tashar jiragen ruwa na kasar Al-Ruwais ga jiragen kasuwanci na kasar Iran. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran, ya nakalto Abbas Abdolkhani shugaban hukumar yana fadar haka ya kuma kara da cewa kafin haka jiragen ruwa dauke da […]