Za’ayi Sallah jana’izar Shahid Ayatollah Seyed Ali Khamenei ranar Lahadi

Masu shirya tarurukan jana’izar Jagoran juyin juya halin Mulinci na Iran mai rasuwa Ayatollah Seyed Ali Khamenei sun ce za’a yi sallar Jana’izar mirigayin a gobe Lahadi da safe. Za a yi sallah jana’izar Jagoran da danginsa hudu da suka yi shahada tare da shi a babban masallacin Tehran a sanyin safiyar Lahadi, yayin da […]
Iran : Manufofin ketare zasu ci gaba bisa tafarkin Ayatollah Khamenei

Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta tabbatar da cewa za ta yi kokarin kiyaye tafarkin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na kasar mai rasuwa, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei, ta hanyar bin manufofin kasashen waje bisa ka’idojin mutunci, ‘yancin kai, da kuma hurumin kasar da kuma bukatar ci gaba da taka tsantsan kan makircin makiya. A cikin […]
Milyoyin Jama’a na ban kwana da Shahid Ayatollah Seyed Khamenei

Miliyoyin jama’a daga sassa daban daban na Iran da wasu kasashe ketare na ci gaba da taruwa a babban masallacin Tehran a ranar farko ta makoki na ban kwanan karshe da jagoran juyin juya halin Musulunci, Shahid Ayatollah Seyed Ali Khamenei. Kafofin yada labarai na Iran sun nuno dubban jama’a dauke da hotuna na jagoran […]
Iran : Kiran daukar fansa kisan Ayatollah Khamenei na dada wanzuwa

A Iran Kirayen kirayen daukar fansa kisan Ayatollah Ali Khamene’I na dada wanzuwa. Kalamman Kwamandan Rundunar Sojojin Ruwa ta IRGC na a cikin na baya bayan dake kiran daukar fasan. Rear Admiral Ali Azmaei ya gargadi Amurka da gwamnatin sahyoniya cewa daukar fansar shahadar marigayi Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatollah Seyed Ali Khamenei ya […]
Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Hikimar Samuwar Yankin Kurdawa A Iyakan Yammacin Iran

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Matsayin hikima na Yankin Kurdistan ya dakile makircin da ake yi a kan iyakokin yammacin Iran Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana godiyarsa ga matsayin yankin Kurdistan mai tausayi da alhaki game da abubuwan da suka faru kwanan nan, yana mai cewa, “Masu kai hare-hare sun nemi raba […]
Manyan Shugabannin Sojojin Iran Sun Jaddada Aniyarsu Ta Daukan Fansar Kisan Gillar Da Aka Yi Wa Jagora

Manyan shugabannin sojojin Iran sun sanar da shirinsu na ɗaukar fansar jinin Jagoran juyin juya halin Musulunci da ya yi shahada saboda harin zalunci Tawagar manyan kwamandojin sojojin Iran, a cikin wata wasiƙa da aka buga a jiya Juma’a, 3 ga Yuli, shekara ta 2026, kuma suka sanya wa hannu, ta bayyana shirye-shiryensu na ɗaukar […]
Al’ummar Iran Suna Ci Gaba Da Tururuwan Tafiya Hubbaren Imam Khomeini Don Juyayin Shuhadar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

An bude kofofin babban zauren hubbaren Imam Khomeini (Allah Ya yarda da shi)… kuma masu makoki suna ci gaba da kwarara zuwa hubbaren Jama’a sun fara taruwa a wurin da ake yin juyayin bankwana da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Shahidi Ayatullahi Sayyid Ali Khamene’i, bayan bude kofofin babban zauren hubbarten Imam Khomeini (RA) da […]
Al’ummar Iran Sun Cusa Yanke Kauna A Zuciyar Amurka Saboda Nuna Juyayin Shahadan Jagoran Musulunci

Mohsen Reza’i ya bayyana cewa: Gagarumar rawar da mutane suka taka a bikin bankwana da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci zata sanya yanke kauna a zuciyar Amurka Manjo Janar Mohsen Reza’i, memba a Majalisar Fayyace Masalahar Musulunci ta Iran kuma mai ba da shawara kan harkokin soji ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, ya tabbatar […]
Amurka Ta Ki Amincewa Da Muggan Laifukanta Kan Kasar Iran

Tawagar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Har yanzu Amurka ta ki amincewa da tuhumar ta kan laifukan da ta aikata kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ofishin Jakadancin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga Majalisar Dinkin Duniya, yana mai nuni da bala’in jirgin saman Iran Air Flight 655 da kuma mutuwar dukkan fasinjoji 290 […]