MDD: Yakin Gabas Ta Tsakiya Yana Kawo Cikas Wajen Kai Wa Sudan Kayan Agaji

Hukumar dake kula da ‘yan hijira ta MDD ta yi gargadi akan cewa; an sami rubanyar kudaden aike wa da kayan agaji zuwa Sudan saboda yaki da Iran. Hukumar ta ci gaba da cewa karuwar kudaden da aka samu na aikewa da kayan agajin ya haddasa tsaiko da kuma jinkirin isarsu ga mabukata. Daga cikin […]
Wall Street Journal Ta Bayyana Cewa Donald Trump Ya Gajiya Wajen Bude Mashigar Ruwan Hurmuz

Jaridar “Wall Street Journal” ta Amurka ta buga wani labari da yake cewa; Shirin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya shelanta fara aiki da shi na ” “yanci” a Mashigar ruwan Hurmuz, yana nuni da yadda karfin Washington yake da iya wajen sauya yanayin da ake da shi a daa daga cikin mashigar ruwa […]
Arakci: Iran Ba Za Ta Amince Da Duk Wata Yarjejeniyar Da Ba Za Ta Yi Ma Ta Adalci Ba

Ministan harkokin wajen Iran wanda ya kai ziyarar aiki a kasar China domin tattauna hanyoyin bunkasa alaka a tsakanin kasashen biyu, ya ce: Iran tana kimanta matsayar kasar China akan yakin da aka shelanta, musamman yadda ta yi Allawadai da Amurka da Isra’ila. Ministan harkokin wajen na Iran ya gana da takwaransa na kasar China […]
Pezeshikiyan: Iran Da Iraki Za su Iya Taka Muhimmiyar Rawa A Yammacin Asia

Wannan kalamai nasa sun zo ne a yayin wani kiran waya da ya yi da Firayim Minista mai jiran gado na Iraki, Ali Faleh al-Zaydi, a ranar Talata, inda shugaban Iran ya taya sabon Firayim Minista murnar nadin nasa, tare da yi masa fatan alheri a kokarin da zai yi na kafa sabuwar gwamnatin Iraki. […]
Iran da Saudiyya: Hadin Kai Tsakanin Kasashen Yankin Wajibi Ne Don Samun Zaman Lafiya

Ministan Harkokin Wajen Iran Seyyed Abbas Araqchi, wanda ke Beijing don ganawa da kuma tattaunawa da jami’an China, ya yi magana ta wayar tarho da Ministan Harkokin Wajen Saudiyya Faisal bin Farhan a ranar Laraba da rana. A cikin wannan tattaunawar, bangarorin biyu sun yi nazari kan sabbin abubuwan da suka faru a yankin kuma […]