Jagora: Sojojin Iran A Shirye Suke Su Ci Gaba Da Kalubalantar Sojojin Amurka Makiya

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Rundunar sojojin Iran  jaruma a shirye take ta bai wa makiya sabbin shan kashi mai radadi A cikin wani sako da ya aike don tunawa da zagayowar ranar kafa rundunar sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Jagoran Rundunar Sojin Kasa, Ayatollah Seyyed Mojtaba Khamenei, ya jaddada cewa: Rundunar […]

Qalibaf: Dole Ne Amurka Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Kan Iran A Mashigar Hormuz

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Ba zai yiwu a ketare mashigar ruwan Hormuz ba alhali kuwa Iran ba za ketare ba Kakakin Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran wato Majalisar Dokokin Kasar Mohammad Baqir Qalibaf ya bayyana cewa: Mashigar ruwan Hormuz tana ƙarƙashin ikon Iran ce, yana mai jaddada cewa: Idan Amurka […]

Rundunar Kare Juyin Juya Halin Musulunci Ta Sanar Da Rufe Mashigar Hormuz

Rundunar tsaron juyin juya hali ta sanar da rufe mashigar tekun Hormuz gaba daya har sai an dage matakin killace yankin da Amurka ta sanya Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) ta sanar da cewa: Za a rufe mashigar ruwan Hormuz daga ranar Asabar da rana har sai an dage takunkumin da sojojin ruwan […]

Shugaban Brazil Ya Yabawa Spain Kan Hana Amfani Da Kasarta Wajen Yakar Iran

Shugaban kasar Brazil ya yaba wa Spain kan hana amfani da yankinta wajen kai hari kan Iran Shugaban Brazil Luiz Inácio Lula da Silva ya yaba da matsayin Spain na hana Amurka amfani da yankinta don kai hari kan Iran. “َShugaban Brazil yana cewa; Yana son ya yaba…wa (Fira Minista) Pedro Sánchez kuma ya jinjiawa […]

Ghalibaf ya yi gargadin cewa karyar Trump ba za ta kai shi ko’ina ba

“Shugaban Amurka ya yi ikirarin da’awa guda bakwai cikin awa daya, wadanda duk karya ne,” Ghalibaf ya rubuta a cikin jerin rubuce-rubucen X da safiyar ranar Asabar. “Da wadannan karyar ba su yi nasara a yaki ba kuma tabbas a tattaunawar ba za su kai ko’ina ba.” Ya kuma yi gargadi game da dabarun mashigar […]