Rikicin Pakistan da Afganistan: Iran na neman shiga tsakani domin sulhuntawa

A cewar kafafen yada labarai na yankin , rikici ya barke tsakanin dakarun Pakistan da Afganistan a yankin kan iyakarsu, inda aka kai hare-hare ta sama daga bangarorin biyu . Ministan Tsaron Pakistan ya bayyana cewa kasarsa ta shiga “yakin fili” da Afganistan . Dangane da wannan tabarbarewar, Jamhuriyyar Musulunci ta Iran ta nuna damuwa […]

Guinea Ta Saki Sojojin Sierra Leon 16 Da Ta Kama

A wani yunkuri na kawo karshen sabanin kan iyaka, kasar Guinea ta saki sojojin kasar Saliyo 16 da ta kama, a farkon makon da ya kare. A jiya Juma’a ne dai mahukuntan kasar Saliyo su ka sanar da cewa, makwabciyar tasu Guinea ta sakar mata sojoji 16 da ta kama da kuma wani jami’in dan […]

Bu sa’idi: Za A Iya Cmma Matsaya Tskanin Iran Da Amurka

Ministan harkokin wajen kasar Oman wanda yake shiga tsakanin tattaunawar da ake yi a tsakanin Iran da Amurka ya ce, yana da tabbacin kasashen biyu za su iya cimma matsaya. Badar Bu Sa’idi wanda tashar talabijin dain CBS ta yi hira da shi, ya bayyana cewa; Idan har mu ka bai wa diplomasiyyar damar ta […]