Iran Tana Zargin Amurka Da HKI Da Amfani Da Salon Nazi Na Karya Da Farfaganda

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma’il Baghaei ya zargi kasashen Amurka da HKI da amfani da salon sojojin Nazi na kasar Jamus a wajen yada karya da farfaganta dangane da shirin Nukliyar kasar Iran da kuma karfin makamanta masu linzami. Da kuma kan yawan mutanen da aka kashe a rikicin farkon wannan shekarar. Kamfanin […]

Gwamnatin Siriya Ta Yi Musayar Fursinoni Da Mabiya Mazhabar Durus A Kasar Siriya

Mabiya mazhabar Durus na kasar Siriya a yau Alhamis sun yi musayar fursunoni da gwamnatin kasar Siriya. Tashar talabijan ta Al-Mayadeen tv ta kasar Lebanon ta bayyana cewa hukumar ‘salib Ahmar’ ta kasa da kasa ce take shiga tsakani a wannan musayar wanda ya hada da mabiya mazhabar durus 61 da kuma sojojin gwamnatin kasar […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 201

201-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barakammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawi na maulana Jalaluddin […]

Geneva : An bude zagaye na 3 na tattaunawar nukiliya tsakanin Iran da Amurka

An fara tattaunawa tsakanin Amurka da Iran kan shirin nukiliyar Tehran, a zagaye na uku a ofishin jakadancin Oman da ke birnin Geneva na kasar Switzerland. Rahotanni sun ce Ministan Harkokin Wajen Oman Sayyid Badr bin Hamad Al Busaidi ya gabatar da shawarar Iran ga Amurka, kodayake ba a bayyana cikakken bayani game da abubuwan […]

Araqchi: Iran Tana Riko Da Hanyar Diflomasyya, Amma A Shirye Take Ta Sabi Makamai

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa; Akwai damar cimma yarjejeniya mai kyau… kuma Iran a shirye take ga shirin zaman lafiya da fuskantar yaƙi Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da cewa: Kasarsa ba ta neman yaki amma tana shirye don hakan, yana mai nuna cewa, akwai damar cimma yarjejeniya mai adalci […]

Qalibaf: Diflomasiyya Ce Hanyar Mutunci, Idan Ta Gagara Sai A Koma Hanyar Tsiya

Kakakin Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa; Ko dai diflomasiyya ta kiyaye mutunci ko kuma martanin da ke haifar da nadama Kakakin Majalisar Shawarar Musulunci wato Majalisar Dokokin Iran Mohammad Baqir Qalibaf ya yi gargadin cewa: Duk wasu zabuka suna kan teburi, ko dai diflomasiyya ce mai daraja ko kuma kariya mai zafi […]

Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Iran Da Oman Sun Tattauna Kan Zaman Birnin Geneva

Birnin Geneva ta karbi bakwancin taron tsakanin Araqchi da Al-Busaidi kafin a ci gaba da tattaunawar makamashin nukiliya Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya gana da takwaransa na Oman, Badr al-Busaidi, a Geneva domin tattauna shirye-shiryen karshe kafin a ci gaba da tattaunawa ba ta kai tsaye ba tsakanin Iran da Amurka. A yayin […]

KungiyarAnsarullah Ta Yemen Ta Ce: Alkawarin Allah Ne Zai Tarwatsa Zaluncin Azzalumai

Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Rushewar zaluncin ‘yan Sahayoniyya alkawari ne da ba makawa Shugaban ƙungiyar Ansarullah, Sayyid Abdul-Malik Badr al-Din al-Houthi, ya tabbatar da cewa: Alƙawarin Allah na rugujewar zaluncin ‘yan Sahayoniyya ba makawa, yana mai jaddada cewa: “Babu abin da zai ƙarfafa daidaito da maƙiyi wanda ya kai mafi […]