Iran : Pezeshkian ya ba da umarnin a ci gaba da tattaunawa da Amurka

Shugaba Masoud Pezeshkian ya ba da umarnin a ci gaba da tattaunawa da Amurka kan shirin nukiliyar Iran. Majiyoyin da suka saba da lamarin sun shaida wa kamfanonin labarai na Fars da Tasnim cewa Pezeshkian ya ba da haske game da fara tattaunawar. Ba a san lokacin da tattaunawar za ta kasance ba. Rahoton da […]

Isra’ila ta sake bude hanyar shiga ta Rafah ga marasa lafiya a Gaza kadan

Jami’an Isra’ila sun ce an sake bude hanyar shiga ta Rafah ta Gaza zuwa Masar don jigilar marasa lafiya Falasdinawa. Kafafen yada labarai na Masar sun ce hanyar za ta karbi mutane 50 a kowace a kowace rana. An fara bude hanyar shiga ta Rafah a ranar Lahadi a wani mataki na gwaji bayan kiran […]

Araqchi Ya Ce: Ana Zaga Amurka Kan Ta Yaki Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ne

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Duk wani hari da za a kai wa Iran zai zama babbar barazana ga kowa Ministan Harkokin Wajen Iran ya yi ikirarin cewa: Wasu ɓangarorin, waɗanda ke kare masalaharsu ta kashin kansu, suna ƙoƙarin wurga Shugaban Amurka cikin yaƙi da Iran, yana mai jaddada cewa duk wani hari […]

Kasar Iran Ta Ce: Duk Wani Yaki  Kanta Zai Kona Kashi 50% Na Karfin Makiya

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa: A duk wani yaƙi da zai iya faruwa, za ta iya kawar da kashi 50% na ƙarfin maƙiya a matakin farko Kakakin Kwamitin Tsaron Kasa da Manufofin Waje na Majalisar Dokokin Iran ya tabbatar da cewa: Iran tana da iko mai zurfi kan abokan gabarta kuma tana […]

Sudan: An Bude Zirga-zirgar Jirage A Filin Saukar Jiragen Sama Na Khartum

Jirgin sama na farko da ya taso daga Port Sudan, ya sauka filin saukar jiragen sama na Khartum, babban birnin kasar Sudan. Wannan dai shi ne karon farko da jirgin sama na kamfanin “Sudan Air”  ya sauka a filin saukar jiragen saman Khartum, tun bayan barkewar yakin basasar kasar a watan Aprilu na 2023. Dama […]

 Gaza: Mutane 26 Ne Su Ka Yi Shahada A Cikin Sa’o’i 24

Ma’aikatar kiwon lafiya a Gaza ta sanar da cewa, a cikin sa’o’i da su ka gabata Falasdinawa 26 sun yi shahada, yayin da wasu 68 su ka jikkata saboda hare-haren sojojin mamayar Haramtacciyar Kasar Isra’ila. An kai wadannan shahidan da kuma wadanda su ka jikkata zuwa asibitocin Gaza ne a cikin sa’o’I 24 da su […]

Iran: ‘Yan Wasan Taekwondo Mata Sun Sami Lambobin Yabo 7 A UAE

Kungiyar wasan motsa jiki ta matan Iran ta ” Taekwondo” dake halartar gasar da ake yi a UAE, ta sami kyautukan yabo 7 da su ka hada zinariya da azurfa. Kamfanin dillancin labarun “Irna” ya nakalto cewa; an bude wasannin ne na ” Taekwondo” ne a babban dakin taro na “Sheikh Zayid” dake birnin “Fujairah” […]