Malaman Iran guda biyu sun yi fice a cikin jerin sunayen ƙasashen duniya na UNESCO

Pars Today – Hukumar Ilimi, Kimiyya da Al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya (UNESCO) ta haɗa sunayen fitattun mutane biyu na Iran a cikin jerin sunayen ƙasashen duniya na 2026–2027. A babban taronta da aka gudanar a Samarkand, UNESCO ta haɗa fitattun mutane biyu na Iran, Bayazid Bastami da Allameh Seyyed Mohammad Hossein Tabatabaei, a cikin […]

Pakistan: Muna goyon bayan Tehran da yarjejeniyar JCPOA

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Pakistan Tahir Hussain Andarabi, ya bayyana cewa Pakistan tana goyon bayan Iran da kuma yarjejeniyar yarjejeniyar nukiliya ta JCPOA. Hussain Andarabi ya bayyana hakan ne a wani taron manema labarai na mako-mako a birnin Islamabad, a matsayin martani ga matsayin da shugaban jamhuriyar Musulunci ta Iran Masoud Pezeshkian ya dauka, biyo […]

Isra’ila ta kashe ‘yan jarida 56 a cikin shekarar 2025

Akalla ‘yan jarida 128 ne aka kashe a duniya a shekarar 2025, yayin da fiye da rabin wadanda aka sun mutu ne a yankin gabas ta tsakiya, a cewar alkalumman da kungiyar ‘yan jarida ta duniya (IFJ) ta fitar wannan Alhamis. Adadin ya nuna karuwa ne daga 2024 kuma yana nuna abin da hukumar ta […]

Somaliya ta jaddada yin watsi da yarjejeniyar da Somaliland da da Isa’ila

Shugaban kasar Somalia Hassan Sheikh Mohamud ya ce; a cikin sabuwar yarjejeniyar da aka kulla tsakanin Gwamnatin yankin  Somaliland da Isra’ila Somaliland ta amince da sake tsugunar da Falasdinawa tare da karbar bakuncin sansanin soji na “Isra’ila” domin samun amincewar kasashen duniya. A cikin jawaban kafafen yada labarai, Mohamud ya bayyana amincewar Tel Aviv da […]

Sudan: An Kashe Kwamandan Rundunar “RSF” A Yankin Darfur

Rahotanni daga yankin Darfur na kasar sudan sun ambaci cewa an kashe kwamandan rudnunar kai daukin gaggawa ” RSF” a yankin Darfur, a garin Zanjali. A wata sanarwar da rundunar ta “RSF” ta fitar ta bayyana  cewa sojojin Sudan ne su ka yi wa Hamid Ali  Abubakar  isan gilla ta hanyar hari da jirgin sama […]

Iran: An Yi Juyayin Cika Shekaru 6 Daga Shahadar Kassim Sulaimani

A jiya Alhamis ne aka yi  taron tunawa da zagayowar cikar shekaru 6 daga shahadar Shahid Kassim Sulaimani anan Tehran wanda ya sami halartar dubban mutane. Babban masallacin juma’ar Tehran ya cika da mutane da su ka fito daga kowace kusurwa ta birnin domin tunawa da shahid Kassim Sulaimani. Haka nan kuma taron ya sami […]