Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta

A karshen watan Yuni ne, Majalisar Tsaron Iran ta amince da wani kudiri da majalisar dokokin kasar ta zartar wanda ya dakatar da haɗin gwiwa da hukumar ta IAEA.
Trump Ya Umarci Ma’aikatar Yakin Amurka Ta koma gwajin makaman nukiliya

A bara, wani rahoto ya nuna cewa Amurka na shirin kashe daruruwan biliyoyin daloli don sabunta makaman nukiliyarta.
Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan

Majalisar Dinkin Duniya da yarjejeniya kasa da kasa sun sha nanata cewa matsugunan Isra’ila a yankin Falasdinawa da aka mamaye haramtattu ne
Gaza: hare-haren Isra’ila sun kashe mutane 100 Cikin Kwanaki Biyu

Hamas ta zargi gwamnatin Sahyoniya da karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Sudan : Kasashen duniya na tir da cin zarafi a El-Fasher

kungiyar likitocin Sudan, ta ce “Adadin wadanda suka mutu ya wuce 2,000 a cikin kwanaki biyu na farko bayan da RSF ta shiga El-Fasher.
Iran Ta Jaddada Bin Hanyar Diflomasiya Ko Da A Lokacin Yaki Ne Amma Ba Zata Amince Da Bin Umarni Ba

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Ana ci gaba da bin hanyar diflomasiyya ko da a ƙarƙashin fada ce amma ba za a yi tattaunawa a ƙarƙashin umarni ba Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya tabbatar a ranar Laraba cewa: Hanyar diflomasiyya za ta ci gaba da kasancewa a buɗe ga Iran, […]
Qalibaf: Amurka Tana Yaudarar Duniya Da Zaman Lafiya, Alhalin Tana Ci Gaba Da Kai Harin Wuce Gona Da Iri

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Amurka ta ɗaga tutar zaman lafiya yayin da muggan makamanta suke ci gaba da kai hare-hare kan al’ummun duniya Kakakin Majalisar Dokokin Iran Muhammad Baqir Qalibaf ya tabbatar da cewa: Taken zaman lafiya da Amurka ke gabatarwa a yanzu karya ne, yana mai cewa: Yayin da […]
Ci Gaba Da Killace Gaza Bayan Tsagaita Bude Wuta Ya Janyo Mutuwar Mutane 1000 A Yankin

Killace Gaza da gwamnatin mamayar Isra’ila take ci gaba da yi tun bayan tsagaita bude wuta ya yi sanadiyyar mutuwar masara lafiya 1000 a yankin Majiyoyin lafiya na Falasdinawa sun tabbatar a yau Alhamis, 30 ga watan Oktoban shekara ta 2025 cewa: Tun bayan tsagaita bude wuta, gwamnatin mamayar Isra’ila ta hana shigar da kayan […]
Kungiyar Rapid Support Forces Ta Sanar Da Kafa Kwamitin Bincike Kan Cin Zarafin Al’umma A El Fasher

Kwamandan Runduna Kai Daukin Gaggawa ta kasar Sudan ya yi ikirarin kafa kwamitoci don binciken kisan kiyashin da aka yi a birnin El Fasher Kwamandan Rundunar Kai Daukin Gaggawa ta Sudan (RSF), Muhammed Hamdan Dagalo “Hemedti,” ya amince a ranar Laraba cewa: Mayakansa sun aikata “keta haddi” a El Fasher, babban birnin jihar Darfur ta […]
An Kafa Dokar Ta Baci A Darul-Salam Saboda Tarzoman Zaben Shugaban Kasa A Tanzania

An sanya dokar hana fita a babban birnin Tanzaniya bayan zaben da aka yi cikin tashin hankali ‘Yan sandan Tanzaniya sun sanar da dokar hana fita da dare a birnin Darul-Salam, babban birnin tattalin arzikin kasar, a ranar Laraba da yamma bayan zanga-zangar da ta barke a daidai lokacin da ake gudanar da zaben shugaban […]
Rasha Da Amurka Sun Sake Dawo Da Gwaje-gwajen Makaman Nukiliya

Kasar Rasha ta sanar da samun nasarar gwajin jirgi maras matuki na nukiliya wanda yake ninkaya a cikin ruwa. Gwajin dai ya biyo bayan wasu gwaje-gwajen da Rashan ta yi ne na makamai masu linzami samfura mabanbanta masu iya daukar makaman Nukiliya. Jirgin maras matuki mai daukar makamin Nukiliya yana a karkashin rundunar sojan ruwan […]
Kasar Czech Ta Hana Wa Wani Sojan HKI Shiga Kasar Bisa Gargadin Faransa

Gwamnatin ta Czech ta dakatar da sojan HKI ta hana shi shiga cikin kasar bayan da ta sami gargadi daga kasar Faransa kan cewa sojan mai laifin yaki ba. Kasar ta Faransa din tana gargadin kasashen da suke a karkashin visa ta “Schengen” akan shigar sojojin HKI da suka aikata laifukan yaki a Gaza. Sojojin […]
Sojojin HKI Sun Kutsa Kudancin Lebanon

Rahotanni daga kasar Lebanon sun ce da safiyar yau Alhamis sojojin mamayar HKI sun ketara iyaka su ka shiga cikin garin Balida dake kudancin kasar. Tashar talabijin din ‘almayadin’ ta amabci cewa bayan da sojojin mamayar su ka kutsa cikin garin na Balida,sun kuma shiga cikin ginin gwamnati, tare da kashe wani ma’aikaci. Ita kuwa […]
Adadin Falasdinawan Da Su Ka Yi Shahada A Cikin Sa’o’i 24 Sun Haura 100

Hukumar agaji a yankin Gaza ta sanar da cewa fiye da mutane 100 ne su ka yi shahada. Hukumar ta agaji ta bayyana abinda HKI take yi na ci gaba da kai wa Gaza hare-hare a matsayin keta tsagaita wuta. Su kuwa kungiyoyin gwgawarmaya a yankin sun bayyana abinda yake faruwwa da cewa yana da […]
Amurka Ta Hana Marubuci Dan Nigeria Wole Soyinka Izinin Shiga Amurka

Marubucin nan na Najeriya wanda ya sami kyautar Nobel ta Adabi, Wole Soyinka ya bayyana cewa kasar Amurka ta janye izinin shiga Amurka na “Visa” da ta ba shi a shekarar da ta gabata. Marubucin dan kasar Najeriya dan shekaru 91 ya furta cewa a shekarar 2016 ya keta ‘koren kati” da Amurka ta ba […]