Hizbullah Ta Ce Ba Zata Ajiye Makamanta Ba

Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sheikh Na’im Kasim ya bayyana cewa kungiyarsa ba zata ajiye makamanta kamar yadda gwamnatin kasar Lebanon take son tayi kafin karshen wannan shekarar. Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto sheikh Qasim yana fadar haka a jiya Alhamis da yamma, a lokacinda yake jawabi don raya […]
China Tace Bata Goyon Bayan A Sake Dorawa Iran Takunkuman MDD

Gwamnatin kasar China ta bayyana cewa ba zata taba amincewa a sake dorawa JMI takunkuman tattatalin arziki wadanda MDD ta dauke mata su a watan octoban da ya gabata ba. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar China Lin yana fadar haka ya kuma kara da cewa kasashen […]
An Gano Gawar Wani Sojan HKI Wanda Ya Kashe Kansa Saboda yakin Gaza

An sami gawar wani sojan HKI wanda ya taba yaki a Gaza wanda kuma ake zaton shi ya kashe kansa. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Jaridar HKI da yaren Hebru mai suna Yedioth Ahronoth yana fadar cewa an gano gawar sojan dan shekara 28 wanda ba’a bayyana sunansa ba a dajin […]
India Ta Dage Kan Maida martani da hana Shigowar Kayakin Amurka Kasar

Bayan da shugaban kasar Amurka Donal Trump ya karawa kayakin da suke shiga Amurka daga kasar Indiya kudaden fito har na kasha 50% Narendra Mudi ya ki sauraran kiraya-kiraye na kada yayi m haka. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto ya ce, kiraye-kirayen kasar Indiya ta hana wasu kayakin Amurka shiga kasar […]
Duniyarmu A Yau: Ranar 40 Ta Imam Hussain (a) A Bana

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a uau shiri wanda yake kawo mako labarai masu muhimmanci a makon da ya gabata, wadanda suka shafi siyasa tattalin arziki zamantakrwa , tsaro da sauransu. Sannan mu yi masu Karin bayani daga karshe mu ji ra’ayin masana dangane […]
Larijani: Iran Zata Mayar Da Martani Mai Tsanani Kan Duk Wanda Ya Kai Mata Hari

Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya jaddada cewa: Iran za ta mayar da martani da karfi kan duk wani wuce gona da iri kanta Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Larijani ya bayyana cewa: Gwagwarmaya ita ce babban jari kuma wata dabara mai kima ga yankin, yana mai jaddada […]
HRW; Kai Hari Kan Gidan Yarin Evin Na Iran Laifin Yaki Ne

Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Rights Watch ta bayyana cewa: Harin da gwamnatin mamayar Isra’ila ta kai kan gidan yarin Evin na Iran laifi ne na yaki Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Rights Watch ta ce: Harin da gwamnatin mamayar Isra’ila ta kai kan gidan yarin Evin da ke birnin Tehran fadar mulkin […]
Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Kai Wani Mummunan Hari Kan Gaza

Sojojin mamayar Isra’ila sun kai wani mummunan farmakin kan birnin Gaza tare da janyo ruftawar gidaje a Khan Yunis Falasdinawa da dama sun yi shahada tare da jikkata a yau Juma’a a wani kazamin harin da sojojin mamayar Isra’ila suka kai kan Gaza a rana ta hudu a jere, yayin da gwamnatin mamayar Isra’ila take […]
Sojojin Mamayar Isra’ila Suna Ci Gaba Da Kashe Kansu

An gano gawar wani jami’in sojin gwamnatin mamayar Isra’ila da ya kashe kansa bayan yaki a Gaza Rundunar sojin Isra’ila ta sanar da gano gawar wani jami’in sojin gwamnatin mamayar Isra’ila a wani dajin da ke arewacin Isra’ila. Sojan ya kashe kansa ne a lokacin da yake aikin soja, wanda ya kawo adadin sojojin da […]
Gwamnatin Mali Ta Bankado Wata Makarkashiyar Janyo Hargitsi A Kasar Tare Da Wargaza Shi

Gwamnatin Mali ta sanar da dakile wani shiri na hargitsa kasar tare da goyon bayan wata kasar waje Gwamnatin rikon kwaryar kasar Mali ta sanar da cewa: Jami’an tsaro da na leken asiri sun dakile wani yunkuri na tada zaune tsaye a kasar, wanda sojoji da fararen hula da ke samun goyon bayan wata kasar […]
Iran: Suna Bukatar Kawo Karshen Makaman Nukiliya Da Kuma Furuci Maras Daɗin Ji

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Suna buƙatar kawar da makaman nukiliya da kuma kawo ƙarshen maganganun rashin jin daɗi Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran, Ismail Baqa’i, ya yi kira da a dauki matakin gaggawa kan kawar da makaman nukiliya da kuma amincewa da laifukan tarihi a hukumance kamar harin bam din da […]
Ansarullahi Ta Kasar Yemen; Yahudawan Sahayoniyya Suna son Kashe Al’ummar Falasdinu Gaba daya

Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Makiya yahudawan sahayoniyya suna kai hari ga daukacin al’ummar Falasdinu ne Babban sakataren kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen Sayyed Abdulmalik Badr al-Din al-Houthi ya tabbatar da cewa: Makiya yahudawan sahayoniyya suna kai hari kan dukkanin al’ummar Falastinu ne, yana mai jaddada cewa: Makiyan ‘yan sahayoniyya sun […]
Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Koka Kan Hana Shigar Da Kayayyakin Jin Kai Yankin Gaza

Kungiyoyin kasa da kasa guda 100 sun koka kan yadda gwamnatin mamayar Isra’ila ta yi watsi da bukatu har 60 kan ba da damar shigar da agaji zuwa Gaza Sama da kungiyoyi masu zaman kansu 100 ne suka bayyana a wata wasika ta hadin gwiwa da aka buga jiya alhamis cewa, ana kara amfani da […]
Laifukan Cin Zarafi Musamman Kisan Kiyashi A Kasar Siriya Ya Doshi Laifukan Yaki

Laifukan da ake gudanarwa a gabar tekun Siriya: Cin zarafin ya kai ga laifukan yaki! Rahotonni sun bayyana cewa; Kwamitin Majalisar Dinkin Duniya kan kasar Siriya ya fitar ya ce: Rikicin kabilanci da ya faru a gabar tekun Siriya ya kunshi cin zarafi da ya kai ga laifukan yaki. Rahoton ya kara da cewa; Rikicin […]
Masu Zyara Fiye Da Miliyan 4 Ne Daga Kasashen Waje Suka Halarci Tattakin Arbaeen A Wannnan Shekara

Abbas al-Bahadli kakakin ma’aikatar harkokin cikin gidan kasar Irakin ya bayyana cewa, kasar ta karbi bakuncin maziyarta miliyan 4 da dubu 100 daga tawagogin kasashen waje da suke halarci tarukan Arbaeen. Ya kara da cewa wannan adadin masu ziyara daga kasashe 140 ne suka halarci Arbaeen na wannan shekara. Tun da farko dai shugaban sashen yada labarai […]