The latest news and topic in this categories.

Al-Huthi: Kawo Wani Jirgin Ruwa Mai Daukar Jiragen Yaki Gazawa Ce Ga Amurka
23 Mar

Al-Huthi: Kawo Wani Jirgin Ruwa Mai Daukar Jiragen Yaki Gazawa Ce Ga Amurka

Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa

Iran Zata Kaddamar Da Sabbin Magunguna Da Ta Samar Ta Hanyar Fasahar Nukiliya
23 Mar

Iran Zata Kaddamar Da Sabbin Magunguna Da Ta Samar Ta Hanyar Fasahar Nukiliya

Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai

Za’a Gudanar Da Tattaunawa Tsakanin Rasha Ta Amurka A Karo Na Biyu 2 A Riyad
23 Mar

Za’a Gudanar Da Tattaunawa Tsakanin Rasha Ta Amurka A Karo Na Biyu 2 A Riyad

A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin

Iran Ce Kan Gaba Wajen Shigar Da Kayan Kasuwanci Zuwa Afganistan A Shekarar Da Ta Gabata
23 Mar

Iran Ce Kan Gaba Wajen Shigar Da Kayan Kasuwanci Zuwa Afganistan A Shekarar Da Ta Gabata

Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Afganistan ta bada sanarwan cewa kasar Iran ce a gaba da dukkan kasashen makobta da kasar

Hukumar Birnin Istambul  Sun  Dakatar Da  Imamoglu Daga Magajin Garin Birnin
23 Mar

Hukumar Birnin Istambul Sun Dakatar Da Imamoglu Daga Magajin Garin Birnin

Hukumar birnin istambul ta bada sanarwan dakatar da Akram Imamoglu daga matsayinsa na magajin garin birnin Istambul na wucin gadi,