Jami’an Tsaron Najeriya 7 Sun Bace Sanadiyyar Kwanton Baunar Boko Haram

Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron  kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron da sun kai 80 suna aikin bayar da kariya ne ga masu aikin gyaran wuta,  yayin da ‘yan bokoharam 200 su ka  yi musu konton […]

Sharhin Bayan Labarai Ranar Alhamis

Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila ta dauka kan kasarta na kai hare-haren zalunci kan garin Palmyra da ke tsakiyar kasar, tana mai jaddada cewa, hakan yana nuna matakan tsokana na yahudawan sahayoniyya […]