The latest news and topic in this categories.
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa; sojoji biyu sun jikkata akan iyaka da Jordan sanadiyyar tsallako iyaka da wasu mutane uku su ka yi, suna sanye da kayan soja.
Rundunar tabbatar da zaman lafiya ta MDD dake kasar Lebanon ( UNIFIL) ta sanar a yau Juma’a cewa; A watannin baya ta sami burbushin (Phosphorus ) a kusa da daya
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a birnin Tehran a yau, ya bayyana Shahid Sayyid Hassan Nasrallah a matsayin wanda yake dauke da tutar daukaka a duniyar larabawa, haka nan kuma
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa; sojoji biyu sun jikkata akan iyaka da Jordan
Rundunar tabbatar da zaman lafiya ta MDD dake kasar Lebanon ( UNIFIL) ta sanar a
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a birnin Tehran a yau, ya bayyana Shahid Sayyid Hassan
A yau Juma’a ne shugaban kungiyar ta Hamas a yankin Gaza, Khalilul Hayyah, ya gabatar
A cigaba da kai wa garuruwa da biranen HKI hare-hare, Hizbullah ta harba makamai masu
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jajantawa kan harin ta'addanci da aka kai a arewa maso yammacin Pakistan. A cikin wasikar ta'aziyya a ranar Alhamis, Pezeshkian ya bayyana juyayi ga