An Bude wa Sojojin HKI Wuta Akan Iyaka Da Kasar Jordan

Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa; sojoji biyu sun jikkata akan iyaka da Jordan sanadiyyar tsallako iyaka da wasu mutane uku su ka yi, suna sanye da kayan soja. Radiyon sojan HKI ya ambaci cewa an harbi sojojin biyu ne a kusa da tafkin “Dead Sea” da nisan kilo mita 3 daga sansanin ‘yan […]

Unifil Tana Tunanin Fara Kare Kanta Daga Hare-haren Sojojin HKI

Rundunar tabbatar da zaman lafiya ta MDD dake kasar Lebanon ( UNIFIL) ta sanar a yau Juma’a cewa; A  watannin baya ta  sami burbushin (Phosphorus )  a kusa da daya daga cikin sansanoninta,wanda makami ne da aka hana amfani da shi a duniya. Kakakin rundunar ya kuma ce, sojojin na zaman lafiya da adadinsu ya […]

Hamas Ta Tabbatar Da Shahadar Shugabanta Yahya Sinwar

A yau Juma’a ne shugaban kungiyar ta Hamas a yankin Gaza, Khalilul Hayyah, ya gabatar da jawabin alhinin shahadar Yahya Sinwar,tare da bayyana cewa ya yi shahada ne yana gabata a filin daga ba mai juya baya ba. Khalilul Hayyah ya kuma ce; Hamas tana mika ta’aziyyarta ta sha’adar jarumi, gwarzo, wanda ya tafiyar da […]

Makaman Hizbullah Sun  Mayar Da Birnin Haifa Kango

A cigaba da kai wa garuruwa da biranen HKI hare-hare, Hizbullah ta harba makamai masu linzami da dama a birnin Haifa wanda shi ne birni na biyu bayan Tel Aviv. Dan rahoton tashar talbijin din Aljazira daga Ramallah ya bayyana cewa; Saboda yawan hare-haren da dakarun na Hizbullah suke kai wa birnin Haifa, da dama […]

Guy Aviad: Kisan Jagororin Hamas Ba Zai Kawo Karshen Kungiyar Ba

Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta sanar da kashe Yahya Sinwar a jiya bayan wata arangama da aka yi da wasu mayakan Falastinawa ‘yan gwagwarmaya a yankin Rafah wanda  ta bayyana cewa Sinwar na daga cikin mayakan ad suka yi shahada a karawarsu da sojojin yahudawa. Har yanzu dai babu wani bayania  hukuamnce daga bangaren Hamas da […]

Hezbollah: Mun shiga sabon matakin tsananta ayyukan soji a kan Isra’ila

Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ta sanar da fara wani sabon mataki na daukar fansa kan kasar Isra’ila, wadda ta shafe sama da shekara guda tana kai hare-hare kan Lebanon da Gaza. A cikin wata sanarwa da aka fitar da sanyin safiyar Juma’a, ofishin gudanarwa na kungiyar Hizbullah ya sanar da “canza wani sabon […]

Al-Houthi : Dole ne Larabawa su hada kai don dakile barazanar fadadar Isra’ila

Shugaban kungiyar Ansarallaha  kasar Yemen Abdul-Malik al-Houthi  ya jaddada cewa, Kungiyar za ta ci gaba da kai hare-hare kan “Isra’ila” da magoya bayanta domin nuna goyon baya ga al’ummar Palasdinu da Lebanon. Kalaman nasa sun zo ne a wani jawabi da ya yi wanda aka watsa kai tsaye ta gidan talabijin na kasar Yemen, biyo […]

Rasha ta gargadi Isra’ila kan gigin kai hari a kan cibiyoyin nukiliyar Iran

Mataimakin ministan harkokin wajen Rasha Sergei Ryabkov ya bayyana cewa, bangaren Rasha yana gargadin Isra’ila kan ko da wasa kada tunanin kai hari kan cibiyoyin nukiliyar Iran. Da yake zantawa da manema labarai a birnin Moscow,  mataimakin ministan ya jaddada cewa illar yin hakan za ta shafi kowa. Ryabkov ya kara da cewa: Mun sha […]