The latest news and topic in this categories.
A cikin wani bayani da Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar, ta jaddada cewa za ta ci gaba da kai hare-hare kan haramtacciyar kasar Isra'ila domin nuna goyon bayanta
A jiya Talata 17 ga watan Satumban shekarar 2024 ne gwamnatin sahyoniyawan ta tarwatsa wasu na'urori masu dauke da makamai a kasar ta Lebanon a wani harin ta'addanci da mai
Kungiyar Hizbullah ta lashi takobin ci gaba da kai hare-haren kin jinin haramtacciyar kasar Isra'ila domin nuna goyon baya ga al’ummar Gaza da ke fama da yakin kisan kiyashi da
Ma'aikatar lafiya ta Falastinu ta ce akalla mutane 20 ne sukayi shahada yayin da wasu
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasser Kanaani ya bayyana cewa: Harin ta'addancin da aka
A cigaba da nuna damuwa akan halin da yankin Gaza yake ciki, MDD ta yi
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya bayyana cewa, Iran ba kasa ce ‘yar ina da
Kasashen Venezuela da Cuba sun fitar da bayanin yin Allawadai da harin na HKI akan
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jajantawa kan harin ta'addanci da aka kai a arewa maso yammacin Pakistan. A cikin wasikar ta'aziyya a ranar Alhamis, Pezeshkian ya bayyana juyayi ga
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas