The latest news and topic in this categories.
Na’urorin da aka fi sani da Walkie-talkies, sun fashe ba zato ba tsammani a wannan Laraba a yankuna da dama a Lebanon, a wani harin da Isra'ila ta sake kaiwa.
Majalisar Dinkin Duniya za ta amince da wani kuduri da Falasdinawan suka zartas a ranar Laraba, inda ke neman "Isra'ila" ta kawo karshen zamanta ba bisa ka'ida ba a yankin
Ofishin Jakadancin Iran a Labanon ya tabbatar da zaman lafiyar Ambasada Mojtaba Amani bayan ya samu rauni sakamakon harin lantarki da Isra'ila ta kai a Lebanon. Ofishin jakadancin Iran da
Na’urorin da aka fi sani da Walkie-talkies, sun fashe ba zato ba tsammani a wannan
Majalisar Dinkin Duniya za ta amince da wani kuduri da Falasdinawan suka zartas a ranar
Ofishin Jakadancin Iran a Labanon ya tabbatar da zaman lafiyar Ambasada Mojtaba Amani bayan ya
Majalisar Dinkin duniya ta bai wa Jihar Borno tallafin dala miliyan shida domin taimaka wa
Hukumar Albarkatun Ruwa ta Najeriya (NIHSA) gargadi ’yan kasar game da yiwuwar samun karin ambaliya
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran