The latest news and topic in this categories.
Mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri a daren 9 ga watan Satumba, sakamakon rugujewar madatsar ruwa ta Alau, ta yi sanadiyyar raba dubun dubatar mutane da muhallansu. Shugabannin hukumomin Majalisar Ɗinkin
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya nanata manufofin jamhuriyar musulunci ta Iran da ke mara baya ga dakarun adawa a gwagwarmayar da suke yi da gwamnatin haramtacciyar kasar
Pars Today - Rashin mutunta bukatun jama'a a Amurka, musamman a tsakanin daliban jami'a, ya nuna yadda tsarin siyasar kasar ya zama wani tsari da aka kayyade ba tare da
Wani mamba a majalisar gudanarwa ta kasar Yemen ya bayyana cewa kasashen Amurak da Burtaniya
Kafafen yada labarai na HKI sun bayyana cewa dakarun kungiyar Hizbullah na kasar Lebanon sun
Babban sakataren majalisar koli ta harkokin tsaron kasar Iran Ali Akbar Ahmadiyyan ya tabbatar da
Wani kamfanin kera kayakin likitanci mai zaman kansa ya sami nasarar kera wata na’ura wacce
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, tallafawa masu gwagwarmaya da HKI
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin