The latest news and topic in this categories.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wa maziyarta Karbala na kasar Afganistan Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Nasir Kan'ani ya yi Allah
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da harin da aka kai kan wata makaranta da ke dauke da 'yan gudun hijira a Nuseirat Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya
Dakarun Yemen sun kai hare-hare kan jiragen ruwa 80 da suke na gwamnatin mamaya da masu alakada ita tun watan Nuwamba Dakarun kasar Yemen da ke gudanar da ayyukansu a
Kasar Habasha ta kasance kasa ta farko a duniya da ta hana shiga da motocin
Kasar Koriya ta Arewa a karon farko ta baje hotunan cibiyar tache makamashin Uranium na
Na'urorin daukar hutunan bidiyo kusa da karamin ofishin jakadancin HKI a birnin Boston na kasar
Gwamnatin JMI ta bukaci kasashen kungiyar tattalin arziki ta BRICS su samar da kawance ta
Tsoron shugaban kasar Amurka kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Republican ya tabbatar da
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a