The latest news and topic in this categories.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Yunkurin 'yan sahayoniyya na danganta duk wani lamari da Iran neman gujewa gaskiya ce A taron manema labarai da ya gudanar;
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Mutane miliyan 2.2 ne suke bukatar agajin abinci cikin gaggawa a Gaza Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa:
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan Gaza ya kai mutane 40,988 Ma'aikatar lafiya a Zirin Gaza ta sanar a jiya Litinin cewa: Hare-haren wuce
Habasha ta zargi Masar da kokari ci gaba da yin ikirarin mallakar kogin Nilu yayin
Darakta Janar na Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) Rafael Grossi ya ce yana fatan
Darakta Janar na Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) Rafael Grossi ya ce yana fatan
Rahotanni daga tarayyar Najeriya na cewa, Hukumar tsaro ta farin kaya ta saki shugaban kungiyar
A cikin wata sanarwa ta MDD, manyan ayyukan soja da Isra'ila ke yi a Gabar
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a