The latest news and topic in this categories.
Yan gudun hijira 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a ranar 3 ga watan satumban da muke ciki bayan da kwalekwalensu ya nutse a kan hanyarsu ta zuwa ingila daga
A wasan mutsa jiki a gasar ‘2024 Paris Paralimpic’ wanda ke gudana a birnin Paris na kasar Faransa a halin yanzu. Wani dan kasar Iran mai jefa sandar Javelin mai
Tallafin da ba iyakan da kasashen yamma suke bawa HKI a yakin da take fafatawa a Gaza, ya bunkasa kasashen da suke gwagwarmaya da ita a yankin kudancin Asia. Tashar
Saboda sanarwan da kamfanin NNPC Ya bayar na kara farashin man fetur a gidajen man
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas a cikin wata sanarwa da ta fitar ta ce babu
Yau Alhamis, an bude taron kolin dandalin tattaunawar hadin gwiwar Sin da kasashen Afirka wato
Shugaban kasar Turkiyya ya ce dole ne a hana Isra'ila "jefa yankin gaba daya cikin
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya ce ko da an
A gobe Talata 22 ga watan Oktoba ne za a bude taron kungiyar “BRICKS” a matakin shugabbin kasashen membobi a birnin Kazan na kasar Rasha. Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan
Hukumar Lafiya ta duniya w.h.o ta bayyana Masar a matsayin kasar da ta kawo karshen zazzabin cizon sauro, tare da bayyana hakan a matsayin tarihi. Kasar Masar ta yi dubban
Kamfanin dillancin labarun “Irna” ya nakalto cewa; A yau Lahadi kadai,yahudawan sahayoniya da sun kai 500 sun kutsa cikin harabar masallacin Kudus a daidai lokacin da suke yin bikin Edinsu
Tsohon shugaban majalisar tsaron cikin gida ta HKI Yakub Amidor ya bayyana cewa; Za a dauki lokaci mai tsawo Hizbullah tana cigaba da harba makamai masu linzami, domin babu wanda
A sanarwar da dakarun Hizbullah su ka fitar sun bayyana cewa da marecen jiya Lahadi sun kai hare-hare har sau 9, daga ciki har da kakkabo jirgin sama maras matuki
Kungiyar Hizbullahi tana ci gaba da harba makamai masu tada gobara a arewacin Isra'ila tare da jefa bama-bamai kan birnin Haifa Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon na