The latest news and topic in this categories.
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana bacin ransa kan rashin samun ci gaba a tattaunawar yarjejeniyar tsagaita bude wuta da nufin kawo karshen kisan kiyashin da Isra'ila ta
Iran ta yi watsi da ikirarin Amurka, Birtaniya da Faransa game da rawar da Tehran ta taka a yakin da Rasha da Ukraine, inda Iran din ta jaddada cewa kasashen
Parstoday - Gadi Eisenkot, tsohon memba a majalisar ministocin yakin Netanyahu, ya yarda cewa: A yanzu gwamnatin Sahayoniya tana cikin koma-baya. Gadi Eisenkot, mamba na majalisar Knesset na gwamnatin sahyoniyawan
Parstoday - Gadi Eisenkot, tsohon memba a majalisar ministocin yakin Netanyahu, ya yarda cewa: A
Yan gudun hijira 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a ranar 3 ga watan satumban
A wasan mutsa jiki a gasar ‘2024 Paris Paralimpic’ wanda ke gudana a birnin Paris
Tallafin da ba iyakan da kasashen yamma suke bawa HKI a yakin da take fafatawa
Mayakan kungiyar Hizbullah na kasar Lebanon sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami samfurin Katusha
A cikin sa'o'i 24 da su ka gabata an sami shahidai 39 sanadiyyar hare-haren wuce gona da iri da sojojin mamaya su ka kai a sassa mabanbanta na zirin Gaza.
Sojojin na kasar Yemen sun sake kai hari akan sansanin sojan saman a "Nivatim" na HKI a karo na biyu a cikin sa'o'i 24. Majiyar sojan kasar ta Yemen ta
Ministan harkokin cikin gidan Iran Askandar Mumini wanda ya kai Ziyara zuwa wurin da gobarar ta tashi ya sanar da cewa adadin wadanda su ka jikkata sun kai 750 da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu ya yaba da yadda tattaunawa da Amurka kan shirin Nukliyar kasar yana tafiya kamar yadda ta dace.
Ana kara samun karin ta'aziyya da kuma tallafa daga kasashen waje bayan fashewar da ta auku a tasahr jiragen ruwa na Dr Rajai a Bandar Abbasa. Tashar talabijin ta Press
Kungiyar Hamas a Gaza, ta yi allawadai da ma'aikatar sharia ta kasar Amurka wacce ta cire rigar kariya ga ma'aikatan hukumar bada agaji ta falasdinwa wanda MDD take kula da