The latest news and topic in this categories.
Yan gudun hijira 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a ranar 3 ga watan satumban da muke ciki bayan da kwalekwalensu ya nutse a kan hanyarsu ta zuwa ingila daga
A wasan mutsa jiki a gasar ‘2024 Paris Paralimpic’ wanda ke gudana a birnin Paris na kasar Faransa a halin yanzu. Wani dan kasar Iran mai jefa sandar Javelin mai
Tallafin da ba iyakan da kasashen yamma suke bawa HKI a yakin da take fafatawa a Gaza, ya bunkasa kasashen da suke gwagwarmaya da ita a yankin kudancin Asia. Tashar
Saboda sanarwan da kamfanin NNPC Ya bayar na kara farashin man fetur a gidajen man
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas a cikin wata sanarwa da ta fitar ta ce babu
Yau Alhamis, an bude taron kolin dandalin tattaunawar hadin gwiwar Sin da kasashen Afirka wato
Shugaban kasar Turkiyya ya ce dole ne a hana Isra'ila "jefa yankin gaba daya cikin
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya ce ko da an
Ofishin jakadancin kasar Iran a kasar Netherlands ta yi watsi da zargin da gwamnatin kasar takewa JMI na kokarin aiwatar da kashe-kashe har guda biyu a shekarar da ta gabata.
Gwamnatin kasar Amurka ta gargadi kasar Ukraine a dai dai lokacinda ta gabatar da shirin zaman lafiya da kasar Rasha na karshe. Shirin da shugaban kasar Donal Trump ya bayyana
Sojojin kasar ayemen sun kakkabo jiragen yaki na kasar Amurka wadanda ake sarrafashi daga nesa a kan kasar Yemen, da dama wadanda kimarsu ya kai dalar Amurka miliyon $200 a
A cikin sabban hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kai kan kasar Yemen a jiya Alhamis sun kai hare-hare kan larduna guda 4 . Tashar talabijin ta Presstva anan Tehran
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya