The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Jordan ya bayyana cewa: Duk da'awar 'yan mamaya na kai hari kan yankunan Gabar yammacin kogin Jordan karya ce Mataimakin fira ministan kasar Jordan kuma ministan
Ambaliyar ruwa ta mamaye garuruwan Saudiyya tare da yin awungaba da tarin motoci Hotunan faifan bidiyo da ke yawo a kasar Saudiyya suna nuna yadda ambaliyar ruwa take ci gaba
Gwamnatin shugaba Biden tare da goyon bayanta wanda bai da iyaka ga HKI ne ya sa babu wani fatan samar da zaman alfiya a Gaza a cikin wani lokaci nan
Gwamnatin shugaba Biden tare da goyon bayanta wanda bai da iyaka ga HKI ne ya
Sojojin ruwa na kasar Yemen sun yi luguden wuta kan wani jirgin ruwan daukar kaya
Dakarun IRGC na kasar Iran sun kama wani jigo a cikin mayakan kungiyar yan ta’adda
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta bada sanarwan cewa daga yau lahadi ce ake saran
Akalla sojojin HKI biyu ne suka halaka, sannan wani bayahude dan share wuri zauna guda
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar