The latest news and topic in this categories.
Sojojin ruwa na kasar Yemen sun yi luguden wuta kan wani jirgin ruwan daukar kaya mai suna GROTON a cikin Tekun Aden bayan da kamfanin jirgin ya sabawa dokar kasar
Dakarun IRGC na kasar Iran sun kama wani jigo a cikin mayakan kungiyar yan ta’adda ta Jashulm-Adal wanda yake da cibiya a cikin kasar Pakistan. Tashar talabijin ta Presstv a
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta bada sanarwan cewa daga yau lahadi ce ake saran ma’aikatar hukumar zata fara yiwa yara yan kasa da shekaru 5 riga kafin cutar shan
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi jawabi ga al'ummar kasar a jawabinsa na farko
Firaministan Senegal, ya yi kira ga kasashen musulmi da su kaurace wa gwamnatin Isra'ila tare
Iran ta bakin Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Nasser Kanani ta jaddada cewa "mafarkin ‘yan
A faransa ana ci gaba da tsare wata ‘yar Iran mai goyan bayan Falasdinu, bis azarginta da iza ta’addanci. Mahdieh Esfandiari (mai shekaru 35) ana tsare da ita tun ranar
Hukumomi a jihar Benue dake Najeriya sun ce adadin wadanda suka mutu a harin da ‘yan bindiga suka kai a hukumomin Ukum da Kogo ya kai 56. Gwamnan jihar Benue,
Ana sake gudanar da manyan zanga-zanga a manyan biranen Amurka a kan nuna adawa da tsare -tsare da manufofin gwamnatin Donald Trump. Masu zanga-zangar na zargin gwamnatin da keta haddin
Mutane da dama ne suka mutu sannan wasu sun jikkata sakamakon wasu sabbin hare-hare da jiragen yakin Amurka suka kai kan wasu yankuna na kasar Yemen. A daren jiya wayewar
Kungiyar Hamas ta yi watsi da kudirin baya bayan nan na Isra'ila na kwance damarar kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa domin tsagaita bude wuta a Gaza, tana mai kiran hakan a matsayin
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Tattaunawa da Amurka an yi ta ne cikin yanayi mai inganci da hangen nesa Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya bayyana tattaunawar