The latest news and topic in this categories.
Wakilin dindindin na Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya yi watsi da zarge-zargen da gwamnatin Amuka ta yi kan cewa Iran din tana yin kutse a cikin lamarin zaben shugaban
Jami'ai uku na yammacin Turai sun sanar da matsayinsu na kyamar zaluncin Isra'ila kan al’ummar Falastinu musamman mazauna zirin gaza. Tun daga ranar 7 ga watan Oktoban shekarar 2023 tare
Kungiyar raya kasashen kudancin Afirka ta SADC ta sanar da cewa, sakamakon fari da ake fama da shi a kudancin Afirka, hakan ya haddasa matsaloli masu da kuma lalata amfanin
Wakilin dindindin na Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya yi watsi da zarge-zargen da gwamnatin
Jami'ai uku na yammacin Turai sun sanar da matsayinsu na kyamar zaluncin Isra'ila kan al’ummar
Kungiyar raya kasashen kudancin Afirka ta SADC ta sanar da cewa, sakamakon fari da ake
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi Allah wadai da ikirarin shugaban Amurka Joe Biden
Masu bayar da agajin gaggawa na farar hula sun ce harin da Isra'ila ta kai
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka