The latest news and topic in this categories.
Shugabar Jami'ar Columbia Nemat Minoosh Shafiq ta yi murabus daga mukaminta biyo bayan zanga-zangar da dalibai suka yi na nuna goyon bayan Falasdinu da Zirin Gaza, wanda aka fara watanni
Kakakin hukumar kare hakkin bil’adana na MDD ta yi allawadai da yahudawan sahyoniya wadanda suka kai hare hare kan falasdinawa a kauyen Kalkeliya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran
Miliyoyin mutanen kasar Yemen sun fito gangami a birnin San’a babban birnin kasar da kuma sauran jihohi don nuna goyon bayansu, kamar yadda suka saba a duk jumma’a ga al-ummar
Miliyoyin mutanen kasar Yemen sun fito gangami a birnin San’a babban birnin kasar da kuma
Wani mai bincike sannan marubuci mai suna Farid Zakariya ba’amerike kuma marubuci a jaridar Washington
Manya manyan kwamandojin sojojin ruwa na kasashen Iran da Afirka ta Kudu sun gana a
A safiyar yau ce shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya kare majalisar ministocinsa mai mambobi
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce ba za ta amince da sabbin sharudda daga
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin