The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Har yanzu batun Gaza shi ne batu mafi fifiko a duniyar Musulmi Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya
Shugaban kungiyar gwagwarmayar Ansarullah ta kasar Yemen ya gargadi Isra'ila cewa kasar Yemen na iya tunkarar Isra’ila fiye da yadda tsammani. Yemen kuma ba zata kasawa ba wajen goyan bayan
Gwamnatin mulkin soji ta kasar Sudan, ta fitar da wata sanarwa a jiya Lahadi, inda ta ce ma’aikatar harkokin wajen kasar na maraba da sabon jakadan Iran a kasar Hassan Shah Hosseini, a gabar
Gwamnatin mulkin soji ta kasar Sudan, ta fitar da wata sanarwa a jiya Lahadi, inda ta ce ma’aikatar
Manyan yan jam'iyyar Democrats a Amurka na ci gaba da nuna goyon bayansu ga mataimakiyar
Majiyoyin lafiya a Falasdinu na cewa adadin mutanen da suka rasa rayukansu a wani hari
Kakakin sojojin kasar Yemen Burgedia Janar Yahyah Saree ya bayyana cewa sojojin kasar sun cilla
Gwamnatin kasar Iran ta yi allawadai da hare haren da jiragen yakin HKI suka kai
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar