The latest news and topic in this categories.
A cigaba da kai hare-hare na wuce gona iri da HKI take yi, da safiyar yau sun kai hari da jiragen yaki akan yankin Gaza da hakan ya yi sanadiyyar
Zababben shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gana da ‘yan majalisar shawarar musulunci ta Iran, ya bayyana cewa; Abinda ya kawo mu shi ne lalubo hanyoyin da za a
Dakarun Yemen sun lashi takobin ci gaba da gudanar da ayyukansu na goyon bayan Falasdinawa bayan da gwamnatin Isra'ila ta kai hare-hare kan cibiyoyin fararen hula a lardin Hudeidah. Kakakin
Hukumar kare hakkin kwastomomi ta tarayyar Nijeriya ta ci tarar kamfanin Meta dala miliyan 220
Kasashen duniya na ci gaba da mayar da martani game da matakin kotun duniya ta
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guteress, ya nuna matukar damuwa game da harin da
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar