The latest news and topic in this categories.
Dakarun Yaman sun kai farmaki guda biyu, daya ya nufi wani birnin da Isra'ila ta mamaye, daya kuma a kan wani jirgin ruwan Amurka a tekun Bahar Maliya. Dakarun na
Bayanin da kungiyar ta Hamas ta fitar ya kunshi cewa; muna yin maraba da lale da bayanin da ya fito daga gwamnatin Pakistan wacce ta dauki yan sahahyoniya a matsayin
Kakakin Ma’aiakatar harkokin wajen Iran ya yi tir da harin da jiragen yakin HKI su ka kai wa kasar Yemen, yana mai cewa; An kai wa mutanen na kasar Yemen
Kakakin Ma’aiakatar harkokin wajen Iran ya yi tir da harin da jiragen yakin HKI su
A cigaba da kai hare-hare na wuce gona iri da HKI take yi, da safiyar
Zababben shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gana da ‘yan majalisar shawarar musulunci ta
Dakarun Yemen sun lashi takobin ci gaba da gudanar da ayyukansu na goyon bayan Falasdinawa
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan hare-haren da Isra'ila
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar