The latest news and topic in this categories.
Jami’an tsaron gwamnatin Burtaniya sun kama mutane da dama da suke jerin gwanon nuna goyon baya ga al’ummar falastinu, da kuma yin kira da a akawo karshen kisan kiyashin da
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa kasar za ta yi watsi da duk wani yunkuri na neman ta dakatar da batun bin kadun kisan Kasim Sulaimani ta hanyoyi
Sama da ma’aikatan Capitol Hill 230 da ba a bayyana sunayensu ba daga ofisoshi 122 sun sanya hannu kan wata wasika da ke kira ga shugabanninsu da su yi zanga-zanga
Kungiyoyin gwagwarmayar Falastinawa sun soki kungiyar Human Rights Watch da bin son zuciya wajen karkata
Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya shirya wa kansa wa'adin shugabanci na hudu a ranar
Akalla matasa miliyan 1.9 'yan shekaru tsakanin 15 zuwa 35 a Ghana ne ba su
Shugaban Bola Tinubu ya buƙaci ƙara Naira tiriliyan 6 da biliyan 200 a cikin Kasafin
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin