The latest news and topic in this categories.
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Abdulmalik Badruddin al-Husy ya zargi da cewa ta yi tarayya da HKI a laifukan da take tafkawa a Gaza. Shugaban kungiyar ta Ansarullah wanda
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa; daya daga cikin sojojinsu ya halaka sanadin harin da kungiyar Hizbullah ta kai da makami mai huda motoci masu silke. Kafafen watsa labarun
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran, Dr. Nassri Kan’ani ya wallafa a shafinsa na “X” cewa: “Yan sahayoniyar sun sake tafka wani laifi mai girma a makarantar “Cairo”
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Abdulmalik Badruddin al-Husy ya zargi da cewa ta yi
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa; daya daga cikin sojojinsu ya halaka sanadin harin
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran, Dr. Nassri Kan’ani ya wallafa a shafinsa
A ranar 21 ga watan Yulin nan da ake ciki, jagoran juyin juya halin musuluncin
Gwamnatin kwarya-kwaryar Falasdinawa ta sanar da cewa; Babu wanda zai sami aminci da zaman lafiya
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Daya daga cikin tabbatattun ayyuka a yau shi ne tallafawa wadanda ake zalunta a Gaza da Falastinu Jagoran juyin juya
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Babban burinsu shine samun haɗin kai da dunkulewa waje guda da kuma samun aminci a tsakanin al'umma Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da iri da aka sun haura zuwa shahidai 41,226 da kuma jikkatan 95,413 Majiyoyin kiwon lafiya na Falasdinu sun sanar a
Rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: A karo na goma ta samu nasarar harbo wani jirgin Amurka MQ-9 Rundunar sojin Yemen ta bayyana cewa: Dakarun tsaron saman Yemen sun
Wato kotun soji a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kongo ta yanke hukuncin kisa kan mutane 37 da suka hada da Amurkawa 3 da 'yan kasashe Turai 3 Wata kotun soji a Jamhuriyar
Pars Today- Bisa ga nufin Allah Madaukakin Sarki, idan ’yan Adam suka yi tafiya a kan tafarkin kamala da kyau, za su iya bayyanar da dukkan sunayen Ubangiji. Sai dai