Isra’ila : ‘Yan Sanda Sun Murkushe Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnatin Netanyahu

‘Yan sanda a Isra’ila, sun tarwatsa zaman dirshin da zanga-zangar kin jinin gwamnatin firaministan kasar Benjamin Netanyahu. Kafofin yada labarai a kasar da dama sun wallafa hotunan yadda ‘yan sandan ke amfani da karfi wajen tarwatsa masu zaman dirshin a shigar birnin Kudus. Haka kuma an kama da dama da suka tsohe wata hanya a […]

‘Yan Houthi Sun Yi Tir Da Amurka Kan Ayyana Ayyukansu A Teku Da Na Ta’addanci

Kungiyar gwagwarmayar Ansarullah da aka fi sani da ta ‘yan Houthis a kasar Yemen ta yi Allah-wadai da Amurka kan ayyana ayyukan da suke na goyan bayan Falasdinu ta hanyar yaki da Isra’ila a matsayin  ta’addanci. Kungiyar ta bayyana matakin na Amurka da wani yunkuri na boye halin da Falasdinawa ke ciki a zirin Gaza […]

‘Yan Gwagwarmayar Falasdinawa Sun Yi Nasarar Rusa Majalisar Yakin Haramtacciyar Kasar Isra’ila

Jami’i a kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya jaddada cewa: ‘Yan gwagwarmaya sun yi nasarar wargaza majalisar yakin yahudawan sahayoniyya Wakilin ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, Izzat Al-Rishq ya bayyana cewa: ‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa karkashin jagorancin dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas sun yi nasarar rusa majalisar yakin yahudawan sahayoniyya da […]

Sojojin Yahudawan Sahayoniyya Sun Yi Luguden Bama-Bamai Kan Sansanin Falasdinawa Na Nuseirat

Sojojin yahudawan sahayoniyya sun yi luguden bama-bamai kan sansanin Falasdinawa na Nuseirat lamarin da ya janyo shahadar Falasdinawa bakwai Wasu Falasdinawa bakwai sun yi shahada, yayin wasu suka jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da iri da sojojin gwamnatin yahudawan sahayoniyya suka kai kan sansanin ‘yan gudun hijira na Nuseirat da ke tsakiyar Zirin Gaza a […]

Shahadar Falasdinawa 17 Sakamakon Hare-Hare Sojojin Yahudawan Sahayoniyya A Gaza

Akalla Falasdinawa goma sha bakwai ne suka yi shahada sakamakon hare-haren ta’addanci da aka kai a tsakiyar Zirin Gaza da kuma kudancinsa A rana ta 256 da fara kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan al’ummar Falasdinu, sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila sun ci gaba da kai hare-hare a yankuna da dama na Zirin […]