The latest news and topic in this categories.
Kungiyar agajin Falasdinawa ta sanar da gano wasu gawawwaki shahidai 50 a wani babban kabari a harabar asibitin “Nasir” dake Khan Yunus wanda ‘yan sahayoniya su ka binne su a
A rana ta biyu ta ziyarar aiki da shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi yake yi a kasar Pakisran a yau Talata ya ziyarci kushewar Muhammad Ali Jinah a garin
Ministan harkokin wajen kasar Cuba Bruno Rodríguez Parrilla ya yi watsi da rahoton da Amurka ta fitar dangane da yanayin hakkin bil’adama a cikin kasar Cuba a 2023. Ministan harkokin
Kungiyar agajin Falasdinawa ta sanar da gano wasu gawawwaki shahidai 50 a wani babban kabari
A rana ta biyu ta ziyarar aiki da shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi yake
Ministan harkokin wajen kasar Cuba Bruno Rodríguez Parrilla ya yi watsi da rahoton da Amurka
A yau Talata ne babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya isa birnin
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Damascus babban birnin kasar Siriya bayan wani ziyara mai muhimmnci da ya kai kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Presstv a
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Yvan Gil ya bukaci kasashen duniya musamman Iran da sauran kasshen larabawa su hada kai don kafa kawance wacce zata kawo karshen kissan kiyashin da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a