The latest news and topic in this categories.
Wani sakamakon sauraron ra’ayin jama’a da aka gudanar a cibiyoyi mabanbanta a Amurka yana nuni da yadda karbuwar shugaban kasar Joe Biden ta samu koma baya matuka saboda yadda gwamnatinsa
Babban jami’in MDD mai kula da ayyukan jin kai James Mcgoldrick ya ce; Halin da ake ciki a yankin Gaza yana tattare da matsananciyar damuwa, domin mazaunansa suna gab da
Majiyar labarai daga Gaza ta ce sojojin mamayar HKI sun kai harin ne akan sansanin ‘yan hijirar Falasdinawa na al-Mawasi, wanda yake a yankin kudancin Gaza. Har ila yau rahotannin
Wani sakamakon sauraron ra’ayin jama’a da aka gudanar a cibiyoyi mabanbanta a Amurka yana nuni
Babban jami’in MDD mai kula da ayyukan jin kai James Mcgoldrick ya ce; Halin da
Majiyar labarai daga Gaza ta ce sojojin mamayar HKI sun kai harin ne akan sansanin
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Dr. Nasir Kan’ani ya bayyana muhimmancin girmama da kare tsaron
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke