Iran Ta Yi Allawdai Da Harin Ta’addancin Da Aka Kai A Kasar Rasha

Majalisar koli ta tsaron kasar Iran ta yi tir da harin ta’addancin ca aka kai kusa da birnin Moscow na kasar Rasha wanda ya ci rayukan mutane da dama. Babban magatakardar Majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Akbar Ahmadiyan ya aike da sakon ta’aziyya da jaje zuwa ga shugaban Majalisar tsaron kasar Rasha Nikolai […]

 ‘Yan Gwagwarmaya Sun Harba Makamai Masu Linzami Zuwa Matsugunan Dake Kusa Da Gaza

A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 170 da barkewa, ‘yan gwgawarmaya sun harba makamai linzami zuwa matsugunan da suke kusa da Gaza. Dakarun “Sarayal-Quds’ dake karkashin kungiyar Jiahdul-Islami ta sanar da harba makamai masu linzamin  zuwa kan matsuganan ‘yan share wuri zauna. A gfe daya kuma ana cigaba da fafatawa a tsakanin […]