Hamas: farmakin Isra’ila kan Rafah ba zai ba ta nasara kan Falastinawa ba
Shugaban kungiyar Hamas, Osama Hamdan, ya gudanar da wani taron manema labarai, inda ya tabbatar da cewa, farmakin da sojojin
Majalisar Dinkin Duniya za ta kada kuri’a kan amincewa da Falasdinu a matsayin mamba
A ranar Juma'a 10 ga watan Mayu ne ake sa ran babban taron Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan
Shugaba Raeisi ya bayyana ramuwar gayyar Iran a kan Isra’ila a matsayin abin alfahari
Shugaban kasar Iran Ebrahim Raeisi ya jinjinawa matsayin da kasar ta dauka na mayarwa Isra’ila da martani a matsayin abin
Gaza: Akalla Falastinawa 14 Sun Yi shahada A Wani Harin Isra’ila a Gabshin Rafah
Rahotanni daga yankin Rafah da ke kudancin zirin Gaza na cewa, ana ci gaba da dauki ba dadi tsakanin sojojin
Iran Ta Yi Kakkausar Suka Kan Kutsen Da Isra’ila Ta Yi A Rafah
Iran ta yi kakkausar suka kan kutsen da Isra'ila ta yi a birnin Rafah dake kudancin Gaza duk da gargadin
Putin : Zan Kare ‘Yanci, Hurumi, Da Tsaron Rasha
Shugaba, Vladimr Putin, na kasar Rasha, ya ce zai kare yanci da hurimi da tsaron kasarsa da mutuncin gwamnatinsa. Shugaban