Shugaban Kasar Iran Yayi Kira Ga Kasashen Duniya Su Taimakawa Mutanen Gaza
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya yi kira ga kasashen duniya su taimakawa mutanen gaza na kasar Falasdinu da
Dakarun Falasdinawa Suna Fafatawa Mai Tsanani Da Sojojin HKI A Yankunan Zaitun Da Rafah Na Zirin Gaza
Dakarun kungiyar Hamas da kuma sauran kungiyoyin falasdinawa a gaza, sun shiga fafatawa mai tsanani da sojojin HKI a garin
Iran Ta Ce Tana Iya Sauya Ra’ayinta Dangane Da Mallakar Makaman Nukliya Idan Ta Ga Wata Barazanar Da Zata Shafe Kasar
Shugaban kwamiti ayyuka na musamman a ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya jaddada matsayin JMI na haramcin mallakan makaman nukliya,
HKI Ta Bada Umurnin Rufe Ofishin Tashar Talabijin Ta Al-Jazeera A Kasar
Majalisar ministocin HKI ta bada umurnin a rufe ofishin tashar talabijin ta Aljazeera da ke birnin Nasirah a cikin kasar
Yemen: Sayyid Huthi Ya Ce Amurka Tana Yaudarar Mutane A Yakin Da Ke Faruwa A Gaza
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen sayyid Abdullamalik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa shugaban kasar Amurka Joe Biden yana son
Yemen: Mayakan Ansarullah Sun Kai Hari Kan Jiragen Ruwan Isra’ila A Tekun Aden
Kungiyar Ansar Allah (Houthis) ta sanar a ranar Alhamis din nan cewa ta kai hari kan jiragen ruwan Isra'ila "MSC