Shugaban Kasar Uzbakestan: Iran Kasa Ce Mai Karfin Soja Da Na Tattalin Arziki
Shugaban kasar ta Uzbakestan Shaukat Mir Dhiyayif wanda ya gana da sabon jakadan jamhuriyar musulunci ta Iran a kasarsa Muhammad
UNICEF: Kananan Yara 600,000 Ba Su Da Mafaka A Yankin Rafah
Asusun kananan yara na MDD, ( UNICEF) ya yi gargadi akan kai wa yankin Rafah da HKI take yi, yana
Lebanon: Sojojin HKI 40 Ne Su Ka Halaka Da Jikkata Akan Iyaka Da Lebanon A Watan Afrilu
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin watan Afrilu sojojin HKI da su ka halaka sanadiyyar hare-haren Hizbullah,sun
Shugaban Hukumar ( IAEA) Yana Ziyarar Aiki A Nan Iran
Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran wanda ya karbi bakuncin shugabansa na duniya, anan Iran ya yaba da yadda aiki
Abdollahian: Haniya Ya Sanar Da Iran Amincewar Hamas Da Shirin Dakatar Da Bude Wuta
Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya ce, shugaban kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya yi masa bayani kan matakin