Sojojin Chadi Sun Kawo Karshen Aikin Su, Sun Fice Daga Kan Iyakar Nijeriya.

Mojtaba Kabiri

Hamid Hirad

Mojtaba Kabiri

Hamid Hirad

Uzairu Badamasi

Mustapha Gadon Kaya

Fadar Bege

Uzairu Badamasi

Mustapha Gadon kaya

Fadar Bege

Ziyara zuwa Garin Ferdowsi

Yankin Razavi Khorasan wani babban yanki ne wanda yake arewa maso gabashin Iran. Wannan yanki, gida ne ga manya-manyan masana ilimin kimiyya, da Shaihunnen Malamai, da mawaka, kamar irin su Ferdowsi (wacce aka fi sani da Firdausy) da kuma Attar na Nishabour. Garin Khorasan na cike da tsofafaffin wuraren tarihi wadanda aka samar dasu tun lokacin Daular Persia. A lokacin, Persia ta mamaye fiye da rabin nahiyar Asia da Turai.

Muna son ji daga gare ka
Game da kai
Dauki Muryarka
Sakonka
Saka hotonka ko kuma bidiyo
Uploading…
Error! . Try again!