The latest news and topic in this categories.
Babban jami’in MDD mai kula da ayyukan jin kai James Mcgoldrick ya ce; Halin da ake ciki a yankin Gaza yana tattare da matsananciyar damuwa, domin mazaunansa suna gab da
Hukumar Abinci ta duniya ( WFP) wacce take karkashin MDD, ta sanar da cewa, matukar ba a bari aka shigar da kayan abinci cikin Gaza ba, to makomar dubban kananan
Babban jami’in MDD mai kula da ayyukan jin kai James Mcgoldrick ya ce; Halin da
Hukumar Abinci ta duniya ( WFP) wacce take karkashin MDD, ta sanar da cewa, matukar
Gwamnatin kasar Argentina ta sanar da ficewarta daga hukumar lafiya ta duniya WHO. Mai magana da yawun shugaban kasar Manuel Adorni ya fadawa taron manema labarai cewa, shugaban kasar Javier
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa : Gabadayen Falastinu tun daga kogi har zuwa teku ta al'ummar Falasdinawa ce. Jagoran ya jaddada
Ministan tsaron Isra'ila, Isra'ila Katz ya umarci sojojin gwamnatin kasar da su shirya wani shiri na "ficewar" Falasdinawa daga zirin Gaza. Umarnin Katz ya biyo bayan shawarar Shugaba Donald Trump
Rahotanni da suke fitowa daga kasar ta Bangaladesh sun ce, a jiya Laraba da marece ne wasu dalibai da sauran mutanen gari sun ka cinna wuta a cikin gidaje masu
Sanarwar sojojin na mamaya ta kuma ce, biyu daga cikinsu suna da mukamai da suke a karkashin bataliyar rundunar Gulani ta 51. Sojojin HKI sun sanar da cewa a Yau
Mataimakin shugaban kasar Iran Muhamamd Riza Arif ya bayyana cewa, A halin yanzu ba ya cikin shirin gwamnatin Iran yin ganawa a tsakanin shugaban kasa Mas’ud Fizishkiyan da takwaransa na