The latest news and topic in this categories.
Sojojin HKI sun sanar da cewa jiragensu na sama sun yi nasarar kakkabo wani makami mai linzami da aka harbo daga Yemen da safiyar yau Talata. Kungiyar agaji a can
Jaridar “Ha’arets” ta HKI ta buga wani rahoto da yake cewa, Fira minista Benjemine Netenyahu tare da ministocinsa ne su ka bayar da umarnin a yi wa Falasdinawa kisan kiyashi
Dan siyasar HKI mai tsattsauran ra’ayi Avigdor Lieberman ya bayyana cewa; sojojinsu suna shan kashi sosai a hannun ‘yan gwagwarmaya, domin ya zuwa yanzu sun kashe musu sojoji 800, kuma
Sojojin HKI sun sanar da cewa jiragensu na sama sun yi nasarar kakkabo wani makami
Jaridar “Ha’arets” ta HKI ta buga wani rahoto da yake cewa, Fira minista Benjemine Netenyahu
Dan siyasar HKI mai tsattsauran ra’ayi Avigdor Lieberman ya bayyana cewa; sojojinsu suna shan kashi
Shugaban kasar ta Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa; Yanzu dukkanin duniya ta fahimci
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin da suke bukata a duk wata tattaunawa shi ne a dage takunkumi Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran, Isma'il Baqa'i, ya
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa: Gwamnatin Mamayar Isra'ila ta tabbatar da cewa ba za a amince da ita ba a duk wani bincike laifukan
Wasu Falasdinawa sun yi shahada a cikan kwana na 35 a sabon yakin da yahudawan sahayoniyya suka sake daurawa kan Zirin Gaza Sojojin gwamatin mamayar Isra'ila suna ci gaba da
Fadan Vatican ta mabiya darikar Katolika ta sanar da mutuwar Paparoma Francis a yau Fadar Vatican ta bayyana a cikin wata sanarwa ta faifan bidiyo a yau Litinin cewa: Paparoma
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi
Kungiyar agaji ta Red Crescent ta Falasdinu ta yi watsi da rahoton da sojin Isra'ila suka fitar kan kisan da aka yi wa sama da jami'an agajin gaggawa na Gaza