The latest news and topic in this categories.
A sanarwar da ta fitar a yau Lahadi, kungiyar gwgagwarmayar musulunci ta Iraki ta ce ta kai hari da jirage marasa matuki akan cibiyoyin HKI a matsayin mayar da martani
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 373, kungiyoyin gwgawarmayar Falasdinawa suna cigaba da kai hare-hare a kan sojojin mamaya ta hanyar amfani da makamai masu linzami da
Gwagwarmayar musulunci a Gaza ta kai hari akan wani ayarin motocin sojojin mamaya da su ka kutsa cikin yankin Khan-Yunus, inda su ka yi musu asara ta kayan aiki da
A sanarwar da ta fitar a yau Lahadi, kungiyar gwgagwarmayar musulunci ta Iraki ta ce
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 373, kungiyoyin gwgawarmayar Falasdinawa suna cigaba
Gwagwarmayar musulunci a Gaza ta kai hari akan wani ayarin motocin sojojin mamaya da su
Babban magatakardar kungiyar Jiahdul-Islami ta Palasdinu wanda yake ziyarar aiki a nan Iran, ya bayyana
A yau Talata ne dai sojojin Sudan su ka sanar da cewa, baki dayan jihar Khartum ta zama 'yantacciya daga dakarun kai daukin gaggawa na ( RSF), bayan da su
Ministan harkokin wajen Faransa ya kira yi tarayyar turai da ta sake bitar alakarta da Isra'ila saboda ci gaba da kisan kiyashin da take yi wa al'ummar Gaza da kuma
Kamfanin dillancin labarun " Mehr" na Iran ya ambato tashar talabijin din 'aljazira' tana fadin cewa: " yawan sojojin da suke kashe kansu, da kuma masu kamuwa da cutukan kwakwalwa
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei wanda yake mayarwa da Amurka martani ya bayyana cewa: Ya kamata su daina yin Magana maras ma'ana, fadin cewa
Da safiyar yau Talata mazauna yankin "al-Daraj'dake Gaza su ka farka daga bacci cikin sanadiyyar harin da jiragen yakin HKI su ka kai wa makarantar " Musa Bin Nusair" dake
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta da wani yanki na siyasa mai zaman kansa Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Muhammad Baqir