The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas ta sanar da shahadar shugaban ofishinta na siyasa kuma kwamandan farmakin guguwar Al-Aqsa, Yahya Sinwar. A cikin wata sanarwa da kungiyar Hamas ta fitar ta
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshian ya mika sakon ta’aziyyar shahadar shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Yahya Sinwar. “Kisan da ake yi wa shugabanni da kwamandojin gwagwarmaya ba zai raunana
Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta sanar da kashe Yahya Sinwar a jiya bayan wata arangama da aka yi da wasu mayakan Falastinawa ‘yan gwagwarmaya a yankin Rafah wanda ta bayyana cewa
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas ta sanar da shahadar shugaban ofishinta na siyasa kuma kwamandan
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshian ya mika sakon ta’aziyyar shahadar shugaban ofishin siyasa na kungiyar
Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta sanar da kashe Yahya Sinwar a jiya bayan wata arangama da
Kakakin sojojin HKI ya bada sanarwan cewa sojojin kasar sun kashe sabon shugaban kungiyar Hamas
Kungiyar Hamasa wacce take gwagwarmaya da HKI a Gaza ta zabi Yahya Sinwar a matsayin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran