The latest news and topic in this categories.
Kungiyar ‘yan tawaye ta M 23 ta sanar da tsagaita wutar yaki a garin Goma da take rike da shi, saboda dalilai na jin kai. Kungiyar wacce take samun goyon
A yau Lahadi ne aka fara aiki da tsagaita wutar yaki a tsakanin kungiyar gwagwarmayar musulunci Hamas da kuma HKI, sai dai ana ci gaba da zaman dari-dari. Da misalin
Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya ce; Babban abinda yake kawo rashin zaman lafiya a cikin wannan yankin na yammacin Asiya da kuma yin barazana ga tsaronsa, shi
Kungiyar ‘yan tawaye ta M 23 ta sanar da tsagaita wutar yaki a garin Goma
A yau Lahadi ne aka fara aiki da tsagaita wutar yaki a tsakanin kungiyar gwagwarmayar
Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya ce; Babban abinda yake kawo rashin zaman
Sharuddan da kungiyar ta Hamas ta gindaya tun da fari da kuma take cigaba da
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran