The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar ta Iran Mas’ud Fizishkiyan ya kaddamar da ta’aziyya ga gwamnati da al’ummar kasar Lebanon dangane da ta’addancin HKI ta amfani da hanyoyin sadarwa da ta tarwatsa su daga
Jakadiyar kasar Bolivia a nan Tehran ta yiwa JMI jajen hare haren ta’addancin da HKI ta kai kan karamin ofishin jakadancin kasar a birnin Damascus na kasar Siriya. Kamfanin dillancin
Shugaban kasar ta Iran Mas’ud Fizishkiyan ya kaddamar da ta’aziyya ga gwamnati da al’ummar kasar
Jakadiyar kasar Bolivia a nan Tehran ta yiwa JMI jajen hare haren ta’addancin da HKI
Aljeriya ta yi kira, bisa bukatar Lebanon, da a gudanar da wani taron gaggawa na Kwamitin Sulhu, don yin nazari kan abubuwan da ke faruwa masu hadari a Lebanon, musamman
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah a ranar Laraba ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan wadanda suka yi shahada ko kuma suka jikkata sakamakon kazamin harin haramtacciyar kasar Isra'ila ta
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta ce kimanin mutane miliyan 1.6 ne ambaliyar ruwa ta shafa a Najeriya tsakanin watan Afrilu zuwa Satumban 2024. Darakta-Janar ta NEMA, Hajiya Zubaida
Sanatan Amurka Bernie Sanders ya tabbatar da cewa kashi 60% na wadandfa suka rasa rayyukansu a yakin da Isra'ila ke kaddamarwa kan Gaza mata ne da kananan yara, yana mai
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar musulmi su samar da hadin kai domin kare mutuncinsu da al’ummominsu. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne a jawabin da
Shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya ce fashe-fashen na’urorin sadarwa da Isra'ila ta kai a ranakun Talata da Laraba, wanda ya kashe mutane 37 tare da raunata kusan 3,000