The latest news and topic in this categories.
A ziyarar da ya kai jiya zuwa kasar Qatar shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya gana da shugabannin kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas, inda ya tabbatar musu da cewa; Matukar
Shugaban kasar ta Jamhuriyar musulunci ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gabatar da ta’aziyyar shahadar babban magatakardar kungiyar Hizbullah, Sayyid Hassan Nasrallah ya ce, a wani karon wannan laifin da
Sugaban kasar ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya fitar da sako bayan harin da HKi ya kai wa unguwar Dhahiya dake birnin Beirut ya ce; Abinda HKI ta yi, laifin
A ziyarar da ya kai jiya zuwa kasar Qatar shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya
Shugaban kasar ta Jamhuriyar musulunci ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gabatar da ta’aziyyar shahadar
Sugaban kasar ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya fitar da sako bayan harin da HKi
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya bayyana cewa, Iran ba kasa ce ‘yar ina da
Leadership-Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da shirinta na gina dam-dam guda uku tare da sayen traktoci 244 a wani yunƙuri na haɗa kai wajen bunƙasa aikin Fadama da noman rani.
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci za su kalubalanci duk wani mummunan yunkuri na makiya 'yan sahayoniyya Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Hossein
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya aike da sako ga Majalisun Dokokin Kasashen duniya yana jaddada rawarsu a fagen dakatar da zalunci kan al'ummar Falasdinu Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci
Kakakin bangaren sojin Izzuddeen Al-Qassam ya bayyana cewa: Harin daukan fansa na "Alkawarin Gaskiya" ya firgita makiya 'yan sahayoniyya Kakakin rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren soji na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta
Sojojin Yemen sun yi luguden wuta da makami mai linzami kirar Zulfiqar kan birnin Yaffa na haramtacciyar kasar Isra'ila Sojojin kasar Yamen sun kai farmakin soji guda biyu a kan
Shugaban kasar Tunusiya Qais Sa'id ya sake lashe zaben shugaban kasa a karo na biyu da kuri'u kashi 90.69% da aka kada Hukumar zaben Tunisiya ta sanar a jiya Litinin