The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi wanda ya gana da mataimakin shugaban majalisar koli ta ‘yan shi’ar kasar Lebanon, Sheikh Ali Khatib, ya bayyana cewa; Harin da ‘yan sahayoniya su
Shugaban kasar ta Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa; Yanzu dukkanin duniya ta fahimci cewa, ‘yan sahayoniya masu aikata laifuka ba su aiki da kowance irin ka’ida ta ‘yanadamtaka
Shugaban kasar Iran Hujatul-Islam Ibrahim Ra’isi wanda ya gabatar da jawabi a wurin girmama masu karatun kur’ani da yi masa hidima karo na ashirin da tara, ya ce; A yayin
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi wanda ya gana da mataimakin shugaban majalisar koli ta
Shugaban kasar ta Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa; Yanzu dukkanin duniya ta fahimci
Shugaban kasar Iran Hujatul-Islam Ibrahim Ra’isi wanda ya gabatar da jawabi a wurin girmama masu
Rahotanni daga Gaza na cewa hare haren Isra’ila a baya bayan nan sun yi sanadin shahadar mutane kusan 1,000 a baya bayan nan wanda ke nuna irin girman barnar da
Iran ta bakin kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar, Esmaeil Baghaei, ta yi kakkausar suka ga sabbin hare-haren da Isra'ila ke kai wa zirin Gaza, yana mai bayyana su a matsayin
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar a ranar Larabar nan da cewa, ta kaddamar da hare-hare ta kasa a tsakiya da kudancin zirin Gaza, biyo bayan hare-haren wuce gona da iri
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ya bayyana a wannan Laraba cewa ya yi tattaunawa mai kyau” da Volodymyr Zelensky, washegarin da ya tattauna ta wayar tarho da Vladimir Putin.
Kasashen Nijar da Burkina Faso da kuma Mali kowannensu sun sanar da ficewa daga kungiyar kasashe renon faransa ta (OIF). Nijar ta sanar da ficewa daga kungiyar a ranar Litini,
MAfi yawancin mambobin kwamitin tsaron sun yi tir da harin da sojojin HKI su ka kai wa mutanen Gaza a cikin daren shekaran jiya wanda ya yi sanadiyyar shahadar fiye