The latest news and topic in this categories.
Dubban falasdina mazauna yankin yamma da kogin Jordan ne suka fito zanga zangar tunawa da ranar Nakaba, ko kuma musiba ta shekara 1948, a lokacinda aka shelanta kafuwar HKI a
Dubban falasdina mazauna yankin yamma da kogin Jordan ne suka fito zanga zangar tunawa da
Babban Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya bayyana a wani jawabi da ya yi da aka watsa ta gidan talabijin a wannan Alhamis cewa, ‘yan kasar Labanon
Yayin da take neman gwamnatin sahyoniyawan ta janye daga yankunan Falasdinawa da ta mamaye, Majalisar Dinkin Duniya ta kuma goyi bayan kafa kasar Falasdinu. A cewar Aljazeera, babban taron Majalisar
Kakakin rundunar "Hashd al-Shaabi" ya jaddada cikakken shirin sojojin Iraki na kare iyakokin kasar da sauran yankunan kasar, sannan ya jaddada cewa ba za a taba maimaita irin yanayin da
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na ;Duniyarmu a Yau' shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya
Dan Majalisar mai wakiltar Hizbullah Ali Fayyadh ya yi rangadi tare da ‘yan jarida na cikin gida da kuma waje a kudancin Lebanon domin ganin girman barnar da Isra’ila ta
Babban magatakardar kungiyar yarjejeniyar tsaro ta Nato Mark Rutte, ya gargadi zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump akan aniyarsa ta tilasta kasar Ukiraniya ta yi sulhu da Rasha. Mark Rutte